A Jakara da Rijiyar Lemo (Kano Municipal), mutane na fama da rashin rijiyar burtsatse da wuraren bayan gida. Yara na yin bayan gida a fili, lamarin da ke haddasa yaduwar cututtuka kamar kwalera da amai da gudawa.” Rashin tsaftataccen ruwa da bandaki a Unguwar Jakara da Rijiyar Lemo
“A Jakara da Rijiyar Lemo (Kano Municipal), mutane na fama da rashin rijiyar burtsatse da wuraren bayan gida. Yara na yin bayan gida a fili, lamarin da ke haddasa yaduwar cututtuka kamar kwalera da amai da gudawa.